jin jina ga sohon gofna filato barr Bako Simon Lalong.

Duk da cewa dabara ce ta siyasa, amma idan aka yi la'akari da sakamakon gwamnatin da ke yanzu, na yaba wa Lalong.
 Lokacin da Lalong ya koma ofis sabo, bai zuba ido yana dora laifi kan gwamnatin da ta wuce ba.  Amma ya mayar da hankali wajen cire basussukan.  Wani lokaci a cikin mako guda mutane za su ga faɗakarwa sau biyu.
 Ya shafe watanni uku kafin ya tsige shugaban karamar hukumar da wani dalili na gaske.
 Kullum shiru yayi yana mai da hankali kan duty.
 Amma wannan gwamnati tana rawa ne kawai tun daga farko.  Babu wani abu mai kyau da ya fito tukuna. 
BILAL ABDUL YANGA
#billznetworking 
#engrbillz 

Comments

Popular posts from this blog

Mastering the Art of Sales for Business Success"**

Navigating the Journey of Life: A Birthday Reflection for Hon Abbass Jimoh"

Black Prophet in history of Quran.